Thursday, 1 November 2018

Nazir Ahmad ya hadu da Sheikh Pantami: Karanta abinda ya gaya mai

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan a wadannan hotunan inda yake tare da shugaban hukumar habaka fasahar bayanai ta kasa, Sheikh Dr. Isa ali Pantami, ya bayyana cewa malamin ya gayamai sama tafi muhimmanci.No comments:

Post a Comment