Sunday, 4 November 2018

Nomissgee na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24 kuma mawaki, Aminu Abba Umar wanda aka fi sani da Nomissgee na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment