Friday, 30 November 2018

Nomissgee tare da M.I

Tauraron me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24 kuma mawakin Gambara, Aminu Abba Umar wanda aka fi sani da Nomissgee kenan a wannan hoton tare da shahararren mawaki M. I Abaga.

No comments:

Post a Comment