Monday, 26 November 2018

Obasanjo tare da danshi dake goyon bayan Buhari suna raha

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo kenan tare da danshi, Olajuwon wanda kwanannan ya nuna goyon bayanshi ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari kuma har aka bashi shugaban matasa na kungiyar yakin neman zaben Buharin.
No comments:

Post a Comment