Tuesday, 27 November 2018

Osinbajo ya kai ziyara jihar Jigawa, Gwamna Badaru, Ali Nuhu, da Sadik Sani Sadik sun mai jagora

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Jigawa inda ya kaddamar da shirin tallafawa matasa da 'yan kasuwa da kudade dan habbaka kasuwancinsu.Gwamnan jihar, Muhammad Badaru Abubakar da taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Sadik Sani Sadik ne suka wa Osinbajon rakiya a zagayen garin da yayi.


No comments:

Post a Comment