Saturday, 10 November 2018

Peter Obi Mutum Ne Mai Matsanancin Nuna Kabilanci>>El Rufa'i

Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El Rufa'i ya bayyana Mataimakin dan takarar Shugaban kasa na PDP, Peter Obi a matsayin Mutum mai Matsanancin nuna Kabilanci.


Ana dai ci gaba da caccakar Peter Obi wanda tsohon Gwamnan jihar Anambra ne wanda a zamaninsa ne ya nemi duk Bahaushen da ke zaune a jihar kan ya yi rajista tare kuma rataya shaidar zama jihar a wuya.
Rariya.

No comments:

Post a Comment