Wednesday, 28 November 2018

Rahama Sadau ta kamu: Ta bayyana irin soyayyar da take wa saurayinta

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta fito ta bayyanawa Duniya irin soyayyar da takewa abin begenta ta dandalinta na sada zumunta.Rahamar ta bayyana cewa, a kullun rana ta Allah kara narkewa take a kogin soyayyarshi.

Saidai bata bayyana ko wanene ba.

Lokaci dai be bar komai ba.

Muna fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment