Friday, 30 November 2018

Rukayya Dawayya ta yi kyau a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Haua, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton inda take kusa da wata dankareriyar motar Alfarma, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment