Wednesday, 7 November 2018

Sadik Sani Sadik sanye da rigar kamfe din shugaba Buhari

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik ma ya fito ya bayyana inda ya tsaya a siyasar Najeriya, Sadik, kamar yanda ake gani a wannan hoton ya saka rigar shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kuma daga yatsu takwas sama, alamar goyon baya.


Muna mai fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment