Saturday, 17 November 2018

Sadik Sani Sadik ya taya matarshi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da matarshi, ya tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment