Tuesday, 6 November 2018

Sakamakon wasannin cin kofin zakarun turai da aka buga yau: An lallasa Liverpool da ci 2-0

A wasannin da aka buga yau na gasar cin kofin zakarun turai, Liverpool tasha kashi a hannun Red Star da ci 2-0.


Tun kamin a tafi hutun rabin lokaci, dan wasan Red Star ya saka kwallaye biyu wanda suka makale kuma a haka aka tashi wasan.

 Sauran sakamakon wasannin da aka buga yau, sune:

Napoli 1

PSG 1

FC Porto 4

Lokomotiv Moscow 1

Shalke 04 2

Galatasaray 0

Tottenham 2

PSV 1

Inter 1

Barca 1

Atletico Madrid 2

Dortmund 0

Monaco 0

Club Brugge 4

No comments:

Post a Comment