Wednesday, 28 November 2018

Sakamakon wasannin cin kofin zakarun turai da aka buga

A wasannin gasar cin kofin zakarun turai da aka buga a daren jiya, me rike da kambun, Real Madrid ta tsallake zuwa matakin 'yan 16 bayan da ta doke Roma da ci 2-0.


Juventus taci Valencia 1-0 sai kuma Manchester United ta lallasa Young Boys da ci 1-0.

Sauran sakamakon wasannin sune.

Bayern Munich 5
Benfica 1

Ajax 2
Athens 0

Lyon 2
Man City 2

CSKA Moscow 1
Viktoria Plzen 2

Hoffenheim 2
Donestsk 3

No comments:

Post a Comment