Saturday, 3 November 2018

Sakamakon wasannin Firimiya da aka buga yau

Wasan da aka buga yau tsakanin Arsenal da Liverpool sun tashi kunnen doki da sakamakon 1-1 inda Fabinho ya ciwa Liverpool kwallo daya, Lacazette kuma ya ciwa Arsenal kwallo daya, kamin wasan dai an fi baiwa Liverpool nasara.

Wasa na gaba wanda ya dauki hankali shine tsakanin Man United da Bournemouth wanda aka tashi Man U na cin 2-1 Martial da Rashford ne suka ciwa Man u kwallayen, duk da nasarar da suka samu, me horas da su Mourinho yayi korafi akan yanda suka fara bawasan kamar ba zasu yi ba.

Sauran wasannin sune:
Leicester City 1

Cardiff City 0

Burnley FC 2

West Ham 4

Watford 0

Newcastle 1

Brighton 1

Everton 3

Tottenham 3

Wolves 2

No comments:

Post a Comment