Wednesday, 28 November 2018

Sakamakon wasannin gasar cin kofin zakarun turai

A wasannin da aka buga  na gasar cin kofin zakarun turai na yau, Liverpool ta kwashi kashi a hannun PSG da ci 2-1.


Barcelona ta lallasa PSV da ci 2-1 sai kuma Tottenham ta.yiwa Inter cin 1-0.

Sauran sakamakon sune:

Napoli 3
Zvezda 1

Atletico Madrid 2
Monaco 0

Dortmund 0
Brugge 0

Lokomotive Moscow 2
Galatasaray 0

FC Porto 3
Schalke 04 1

No comments:

Post a Comment