Friday, 9 November 2018

Samira Ahmad Sanye da rigar kamfe din Buhari

Tauraruwar fina-finan Hausa, Samira Ahmad kenan a wannan hoton inda take sanye da riga me dauke da hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta tambayi cewa, wai a masana'antar Kannywood wa yafi masoya tsakanin Buhari da Atiku?.No comments:

Post a Comment