Sunday, 4 November 2018

Sani Danja da Mansurah Isah sun yi murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsu

Sani Musa Danja, Zaki da matarshi, Mansurah Isah sun yi murnar cikar diyarsu, Khadijatul Iman shekaru 10 da haihuwa, muna tayata murna da fatan Allah yawa rayuwarta, Albarka.


No comments:

Post a Comment