Tuesday, 13 November 2018

Sani Danja da Yakubu Muhammad sun gana da Kwankwaso

Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki tare da Yakubu Muhammad kenan a wannan hoton inda suke tare da tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a wata ganawa da suka yi.

No comments:

Post a Comment