Tuesday, 6 November 2018

Sheikh Khalil ya fice daga Gwamnatin Ganduje a jihar Kano

Jigo a Gwamnatin jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana ajiye aikinsa a Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje a matsayin mai bada shawara na musamman akan ayyuka na musamman.


A wata sanarwa mai dauke da sa hannun Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana ficewarsa daga Gwamnatin Ganduje sannan kuma ya ajiye mukaminsa a matsayin mai taimakawa Gwamna na musamman.
DailyNigerian.

No comments:

Post a Comment