Thursday, 29 November 2018

Shugaba Buhari da shuwagabannin kasashen da suka yi iyaka da tafkin Chadi sun yi taro akan Boko Haram

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya halarci taron shuwagabannin kasashen da suka yi iyaka da tafkin Chadi a birnin N'Djamena na kasar Chadi, daga shuwagabannin da suka halarci taron akwai na kasar Chadin, Idris Deby da na Nijar Mahamadou Issoufou da firaministan kasar Kamaru.No comments:

Post a Comment