Tuesday, 6 November 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuntar Yarima Charles

A nan, Yarima mai Jiran Gadon Sarautar Birtaniya, Yarima Charles ne tare da Shugaba Muhammadu Buhari lokacin da ya kawo ziyara Abuja a yau Talata.


No comments:

Post a Comment