Wednesday, 14 November 2018

Shugaba Buhari ya dawo Najeriya daga kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya daga kasar Faransa inda yaje ziyarar aiki ta kwanaki 5 inda ya halarci taron zaman lafiya da kasashen Duniya suka gudanar.No comments:

Post a Comment