Saturday, 3 November 2018

Shugaba Buhari ya gana da kungiyar 'yan kasuwa daga yankin kudu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin da yake amsar bakuncin kungiyar 'yan kasuwa daga yankin kudancin kasarnan daga ciki akwai Sanata Ken Nnamani wanda ya musu rakiya zuwa fadar shugaban.
No comments:

Post a Comment