Saturday, 3 November 2018

Shugaba Buhari ya gana da sirikinshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da Muhammad Lawal, mahaifin mijin diyarshi, Halima a yayin da suka gana a fadar shugaban ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.No comments:

Post a Comment