Shugaba Buhari ya gana da 'yan Najeriya dake zaune a kasar Faransa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a kasar Faransa inda yake halartar taro da aka yi akan zaman lafiya, shugaban a wadannan hotunan yana tare ne da 'yan Najeriya dake zaune a kasar Faransa.
Da kuma 'yan Najeriyar dake karatu a kasar ta Faransa.
No comments:
Post a Comment