Wednesday, 28 November 2018

Shugaba Buhari ya je duba sojojin da suka ji rauni Asibiti

A ziyarar da yake a jihar Borno a yau, Laraba, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya je asibiti inda jami'an sojin da suka ji rauni sanadiyyar yaki da kungiyar Boko Haram ke kwance ya duba su.


Shugaban ya samu rakiyar shugaban soji, Tukur Yusuf Buratai zuwa asibitin.

No comments:

Post a Comment