Wednesday, 28 November 2018

Shugaba Buhari ya rage kudin jarabawar JAMB da NECO

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rage kudin jarabawowin JAMB da NECO, wannan ragin kudin jarabwowin zai fara aiki nan da watan janairun shekara me zuwa idan Allah ya kaimu.


Maimakon 5000 da ake biya na jarawabar JAMB yanzu za'a rika biyan 3500 sannan maimakon 11500 da ake biya na jarabawar NECO yanzu za'a rika biyan 9850.

No comments:

Post a Comment