Friday, 30 November 2018

Shugaba Buhari yayi bankwana da ambasadan kasar Ireland da ya kammala aikinshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin da yake bankwana da ambasadan kasar Ireland a Najeriya, Sean Hoy bayan da ya kammala aikin jakadanshi zai koma kasar shi.

No comments:

Post a Comment