Monday, 26 November 2018

Ta musulunta bayan kwashe shekaru 6 tana bincike akan musulunci

Allah me shirya wanda yaso, wannan baiwar Allahn ta bayyana cewa ta shafe shekaru 6 tana bincike akan addinin Musulunci kuma akarshe ta gano gaskiya ta karbi karmar shahada.Ta kara da cewa tana godiya ga dukkan wadanda suka taimakamata har ta kawo zuwa yanzu.

Muna fatan Allah ya kara fahimtar da ita addini ya kuma karo mana irinta.

No comments:

Post a Comment