Wednesday, 28 November 2018

Wasu fa na ganin babbar nasara a rayuwa shine aure>>Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta baiwa masoyanta damar kintatar wani abu da ta ce shine take so a gaba dayan rayuwarta, mutane da dama sun yi ta bada amsoshi daban-daban amma da alama babu wanda ya canka.


A cikin amsoshin da aka bayar akwai wadda tace, kin isa Aure.

Nafisar ta bayar da amsar cewa, yawan aure da take gani yanzu yana bata dariya, ga wasu mutanen fa babbar nasara a rayiwa shine aure.. ta kara da cewa, mutanen mu saidai a barsu.No comments:

Post a Comment