Tuesday, 6 November 2018

Wata tayi murnar cika shekaru 8 gana sallah ba tsallake

Wata baiwar Allah ta shiga shafinta na sada zumunta inda ta bayyana cewa ta shafe shekaru 8 kenan tana sallah sau biyar a rana kuma bata taba tsallake ba.


Ta kara da cewa, wani zai ga hakan ba wani abin a zo a gani bane amma a gurinta abune me muhimmanci, tace amma fa da wuya. A karshe ta yi addu'ar Allah ya sauwaka mana bautarshi

No comments:

Post a Comment