Tuesday, 27 November 2018

Ya bayyana farin cikinshi da shiga musulunci

Wannan bawan Allahn ya bayyana farin cikinshi da karbar kalmar shahada, ya bayyana godiyarshi ga wadanda suka goya mai baya har ya zama musulmi, jama'a na ta mai fatan Alheri.No comments:

Post a Comment