Monday, 5 November 2018

Yana Daga Cikin Jindadi Duniya ka Samu Wannan Abubuwa Kamar Haka

- Mace Tagari (Saliha).

- Gida Mai Fadi Da Yarwa.

- Abun Hawa Lafiyaye.

- Makwa6ci Na Kirki.

Kamar Yadda Ya Tabbata a Hadisin Manzon Allah (S.A.W), Allah ya Bamu Jindadi Duniya Da Lahira.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

No comments:

Post a Comment