Tuesday, 6 November 2018

Yawan Kallon Hasken Na’ura Na Iya Yi Wa Yara Illa

Da yake da akwai Talabijin ta nany sai kuma wayar tafi da gidan ka ta wadda akan rika yin wasa da ita, sai kuma Tablet wadda yara suke wasa da ita,, yara a wannan lokaci suna da kayayyakinn kallo masu yawa. Wannan kuma yana iya kasancewa matsala wajen yara.


Kamar dai yadda anzarin da aka yi ya lura da wasu abubuwa da suka hada da kagara, sai kuma damuwa, a yara, masu shekaru biyu, an alakanta su da yawan lokutan da suke batawa wajen kallo da kuma wasa da babbar waya da kuma kallon Talabijin.

Yayin da kuma kagara da kuma damuwa saboda basu damuwa saboda zamann da ake yi gaban Talabijin duk tsawon rana. Ana iya gane su bambance bambancen bayan kuwa koda awa daya ce, ko wacce rana na lokacin kallon Talabijin. Yara da kuma matasa zasu fara kasancewa ba masu wata damuwa ba saboda ana samu raguwar yadda ba zasu hana kansu yin wani abu ba, sai suka kasance basu da wani kuzari, daga nan sai suka rasa kammala abubuwan da suka kjamata su yi. Kamar dai yadda fai yadda wani kwararre a bangaren psychologist daga jami’ar jiha ta San Diego Jean Twenge da kuma Farfesa Keith Campwell na jami’a na Georgia.

Daga cikin ala’amuran da aka yi lokacin shi binciken : Kallon talabijin ba wanda zai dauki wani lokaci ba, a awa hudu ko wacce rana, wannan kuma an alakanta shi da kuma ya kamata abin ya kasance awa daya ko wadde rana. 

Daga cikin masu yawan amfani da kallon Talabijin, suna iya yin zuciya , sai kuma kashi 45 su suna da yiyuwar kamuwa da yin hushi, sai kuma wani kashi 46 su kuma ba zasu iya kame kansu ba. Daga cikin masu yawan amfani da kallon Talabijin ko kuma masu su kuma suna iya shiga wani halin da bai da kyau sai kuma kashi 46 wadanda sub a zasu iya kame kansu ba duk irin halin da suka shiga.

Daga cikin wadanda suke da shekaru tsakanin 14-17, suna da kashi 42.2 na wadanda su kan yi awa bakwai ko wacce rana, basu kammala abubuwan da suka kamata su yi ba, idana aka hada da da kashi 16.6 na wadanda suke awa daya ko wacce rana, da kuma kashi 27.7 na wadanda suke yin awa hudu na kallom Talabijin.

Kamar kashi 9 na yara masu shekaru 11- zuwa 13 wadanda suke daukar awa daya wajen kallon Talabijin, su basu da wani dokin ko kuma sha’awar koyon wasu sababbin abubuwa, idana aka hada da kashi 13 .8 na wadanda su kan shafe awa hudu suna kallon Talabijin, sai kuma kashi 22.6 na wadanda suke shafe fiye da awa bakwai suna kallon Talabijin.

Sakamaon binciken Twenge da Campbell an wallafa shi a matsayin wata kasida . “ Dangantaka tsakanin lokacin da ake ware ma kallon Talabijin da kuma son su yaran da kuma manya daga cikinsu , shaida akan nazarin da aka yi tsakanin lokacin da ake kallon Talbijin da kuma yadda ya dace ace yara an kula da lafiyar su da jin dadinsu, tsakanin yara da kuma manya daga cikinsu. 

Akwai dai sheda daga wani nazarin da aka yi dangame da shi binciken wanda ya kasance an wallafa shi a wata mujalla mai suna Prebentibe Medicine Reports, (ko kuma rahoto akan maganin da yake hada yaduwar cuta) wanda aka fitar da shi wannan watan.

Rahotannin su sun kasance lokacin da matasa ke ci gaba da samun babbar alaka da fasahar zamani, inda suke bata lokacinsu, amfani da kayayyakin na’urorin zamani wajen jin dadin rayuwa.

A lokacin da kuma su jami’an kula da lafiya suke kokarin su gane hanyar data fi dacewa wadda za a sa idanu, akan mayar da hankali sosai akan kokarin yadda ya kamata, kada a wuce gona da iri.

“Wadansu bincike binciken da aka yi tsakanin muhimmin kula da lafiyar yara da kuma manya daga cikinsu fiye da lokacin da zasu bata wajen amfani da Talabijin, abin yana da matukar daure kai. Da yake jagorancin masu binciken saboda su tambayi muhimmancin rage lokacin da ake yi wajen kallon Talbijin, kamar dai yadda wasu kungiyoyin kwararru Twenge da Campbell suka rubuta a kasidarsu.

Matasa suna kwashe awa biyar zuwa bakwai suna kallon akwatin Talbijin lokacin da suke hutawarsu, sai dai kuma ana samun karuwar bincike binciken da ake yi, ya nuna cewar, wannan lokacin da ake dauka ana kallon akwatin Talabijin, yana iya samar da matsala akan lafiyar matasa.
Leadershiphausa.

No comments:

Post a Comment