Friday, 16 November 2018

Zan sayar da kamfanin mai na kasa idan na zama shugaban kasa>>Atiku

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam"iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa idan ya samu nasarar zama shugaban Najeriya to zai cefanar da kamfanin mai na kasa watau NNPC.


Yace zai sayar da kashi 90 na kamfanin man na kasa inda zai barwa Najeriya kashi kashi 10 kawai, yace Najeriya na bukatar kudi dan ta gina abubuwan ci gaban al'umma kamar yanda Punch ta ruwaito.

No comments:

Post a Comment