Wednesday, 26 December 2018

Adam A. Zango da Zainab Indomie sun yi kyau a wadannan hotunan

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango tare da abokiyar aikinshi, Zainab Indomie kenan a wadannan hotunan da suka haskaka, sun yi kyau, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment