Thursday, 27 December 2018

Adam A. Zango ya bayyana dalilin da yasa be so ya mutu yana matashi

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana dalilin da yasa be so ya mutu yana matashi, Adamu yace, kada ka taba saka makullin farin cikinka a aljihun wani.A cikin wani sako da ya fitar ta shafinshi na sada zumunta, Adamu ya ci gaba da cewa, a baya ina sa ran zan samu farin ciki a wurin wasu mutane amma a yanzu bana tunanin samun farin ciki daga gurin kowa saboda bana so in mutu ina matashi.

No comments:

Post a Comment