Monday, 24 December 2018

Adam A. Zango ya haskaka a wannan hoton

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, muna mai fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment