Saturday, 22 December 2018

Ahmed Indimi ya lura da irin kallon da Saraki da Dogara kewa shugaba Buhari a majalisa

Surukin shugaban kasa dake auren Zahara Buhari, Ahmed Indimi ya lura da irin kallon da shuwagabannin majalisar tarayya, Bukola Saraki da Yakubu Dogara kewa shugaba Buhari a lokacin da ya daga hannunwashi a majalisar.Ya saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta inda ya rubuta cewa, ja muje baba.

No comments:

Post a Comment