Tuesday, 25 December 2018

Ahmed Musa da iyalanshi sun taya masoyansu murnar Kirsimeti

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan da iyalinshi a wannan hoton inda ya taya masoyanshi murnar bikin Kirsimeti da sabuwar shekara.No comments:

Post a Comment