Saturday, 22 December 2018

Ahmed Musa ya haskaka a wannan hoton

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan dake bugawa kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya wasa a wannan hoton inda yake tare da abokan aikinshi yayin shirin wani wasa.

No comments:

Post a Comment