Wednesday, 26 December 2018

An kama wanda ake zargi da kashe Alex Badeh

Rundunar 'Yan Sanda Ta Kama Wadanda Ake Zargi Da Kashe Tsohon Shugaban Hafsan Sojoji, Alex Badeh


Rundunar 'yan sandan ta Nijeriya ta bayyana cewa a gobe Alhamis ne za ta gabatar da wadanda aka kama da laifin kisan.
Rariya

No comments:

Post a Comment