Monday, 24 December 2018

An karrama shahararren dan sanda Abba Kyari

Dan sanda Aba Kyari ya samu lambar yabo da mujallar Star Magazine ta bashi a matsayin gwarzon dan sandan karni, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment