Wednesday, 5 December 2018

An Kawo Bidiyon Ganduje Ka Ce Karya Ne, Amma Ka Kawo Muryar Sheik Gumi Kana So A Yarda

Sheikh Ahmed Gumi ya yi magana an juya ta wani shawarakin mai wasan kwaikwayo da a cikin 'yan wasan ma ana masa kallon awon igiya ya kawo abin yana ta ci masa zarafi.


Kuma fa shi wannan dan wasan kwaikwayon shine aka kawo bidiyon Jaafar Jaafar ya ce karya ne shi kuma saboda baida tunani ya kawo muryar (recording) yana so a yarda da shi saboda kwacewar hankali da tunani.
Rariya.

No comments:

Post a Comment