Tuesday, 4 December 2018

An taba aikenka kai abincin Sallah a wannan kwanon?

Wannan wani kwanone da yayinshi ya wuce, wanda ada aka rika zuba abinci a ciki da kuma amfani dashi wajan kai wa makwabta abinci da Sallah.


Ko ka taba amfani dashi?

No comments:

Post a Comment