Saturday, 1 December 2018

Atiku Abubakar na kallon kwallon matan Najeriya da Afrika ta kudu

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar kenan a wannan hoton lokacin da yake kallon wasan karshe da 'yan kwallo mata na Najeriya suka buga dana kasar Afrika ta kudu a yau.

No comments:

Post a Comment