Monday, 24 December 2018

Atiku ya kira matar marigayi Lt. Col. Ibrahim Sakaba

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya buka ci kiristoci da su yi amfani da lokacin kirsimeti wajan yiwa jami'an tsaro da ke yaki da ta'addanci addu'a.


Yace ya kuma kira matar sojannan daya rasa ranshi a wajan harin Metele, Lt. Col. Ibrahim Sakaba inda ya ce tanaiwa mijin nata da ya bayar da rayuwarshi ga Najeriya so na musamman 

No comments:

Post a Comment