Tuesday, 25 December 2018

'Babu abinda yake burgeni kamar kallon Maryam Yahaya'

Jami'in dansandannan, Rilwanu Bala da ya fito ya bayyanawa Duniya irin soyayyar da ya kewa jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya, a wannan karin ya bayyana cewa babu abinda yake burgeshi kamar kallon jarumar.No comments:

Post a Comment