Saturday, 22 December 2018

Bashir Ahmad ya dauki hoto tare da Dija

Me baiwa shugaban kasa shawara akan sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad kenan a wannan hoton tare da shahararriyar mawakiya Dija a yayin wata ganawa da suka yi, sun haskaka muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment