Wednesday, 26 December 2018

Bashir Bala Chiroki tare da Rashida Mai Sa'a

Taurarin fina-finan Hausa, Rashida Adam, Mai Sa'a kenan tare da abokin aikinta, Bashir Bala Chiroki a wannan hoton nasu da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment