Monday, 24 December 2018

Bayan lokaci me tsawo ba'a ga maciji Ali Nuhu da Adam A. Zango sun hadu

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Adam A. Zangon kenan a wannan hoton inda suka hadu dan yin wani sabon fim tare, an dai jima ba'a ga jaruman tare a bainar jama'a ba sai wannan karin.

No comments:

Post a Comment